Leviticus 18:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada ka yi jima’i da ’yar’uwar mahaifinka, ita dangin mahaifinka ne na kusa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَيِ جِمَاعِ دَ یَرْعُوَرْ بَابَنْكَبَ، غَمَا عِتَ دَنْ‌غِنْسَ ثٜىٰ نَكُسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ya kwana da bābarsa gama 'yar'uwar mahaifinsa ce.