Leviticus 18:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada ka ƙasƙantar da ɗan’uwan mahaifinka ta wurin kusaci matarsa don ka yi jima’i da ita, ita bābarka ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكَيِ جِمَاعِ دَ مَاتَرْ طَنْعُوَنْ بَابَنْكَبَ، وَتُواْ بَذَاكَيِ كُسَدَ عِتَ دَ نُڢِنْ يِنْ جِمَاعِ دَ عِتَبَ، غَمَا عِتَ كَمَرْ مَامَرْكَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ya kwana da matar ɗan'uwan mahaifinsa, gama ita ma bābarsa ce.