Leviticus 18:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada ka yi jima’i da matar ɗanka. Ita matar ɗanka ne; kada ka yi jima’i da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَيِ جِمَاعِ دَ مَاتَرْ طَنْكَبَ، غَمَا عِتَ مَاتَرْ طَنْكَ ثٜىٰ؞ بَذَاكَيِ جِمَاعِ دَ عِتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ya kwana da matar ɗansa, gama ita surukarsa ce.