Leviticus 18:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada ka yi jima’i da matar ɗan’uwanka; wannan zai ƙasƙanta ɗan’uwanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَيِ جِمَاعِ دَ مَاتَرْ طَنْعُوَنْكَبَ؞ وَنَّنْ ذَيْ ڧَسْڧَنْتَرْ دَ طَنْعُوَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ya kwana da matar ɗan'uwansa, gama ita matar ɗan'uwansa ce.