Leviticus 18:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada ka yi jima’i da mace da kuma ’yarta. Kada ka yi jima’i da ’yar ɗanta ko ’yar ’yarta; su danginta ne na kusa. Wannan mugun abu ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَيِ جِمَاعِ دَ مَثٜىٰ دَ كُمَ یَرْتَبَ؞ بَذَاكَ كُمَيِ جِمَاعِ دَ جِيكَرْتَبَ، وَتُواْ یَرْ حَيْڢُوَرْ یَرْتَ كُواْ یَرْ حَيْڢُوَرْ طَنْتَ؞ دُكَنْسُ دَنْغِنْتَ نٜىٰ نَكُسَ؞ وَنَّنْ بَبَّنْ أَبِنْ ڨَمَ نٜىٰ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ya kwana da mace, kada kuma ya kwana da 'yarta, ko jikanyarta, wannan duk haramun ne, gama su danginsa ne na kusa.