Leviticus 18:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har ƙasar ma ta ƙazantu, saboda haka na hukunta ta saboda zunubinta, ƙasar kuwa ta amayar da mazaunanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ڧَسَرْ تَڧَظَنْتُ، إِنَ كُوَ حُكُنْتَتَ سَبُواْدَ لَيْڢُواْڢِنْتَ؞ دُواْمِنْ حَكَنٜىٰ ڧَسَرْ تَأَمَيَرْ دَ مَذَوْنَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har ƙasar ma ta ƙazantu, don haka Ubangiji ya hukunta muguntarta, ƙasar kuwa ta amayar da mazaunanta.