Leviticus 18:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama mutanen da suka zauna a wannan ƙasa kafin ku sun aikata dukan waɗannan abubuwa, suka kuma ƙazantu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مُتَنٜىٰنْ دَ سُكَ ذَوْنَ عَڧَسَرْ كَاڢِنْ ذُوَانْكُ، سُنْ عَيْكَتَ دُكَنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ مَاسُ بَنْ ڨَمَ؞ تَهَكَ ڧَسَرْ تَڧَظَنْتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama mazaunan ƙasar da suka riga su, sun aikata dukan abubuwa masu banƙyaman nan, don haka ƙasar ta ƙazantu.