Leviticus 18:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma in kuka ƙazantar da ƙasar, za tă amayar da ku kamar yadda ta amayar da al’umman da suka riga ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُو مَا كُنْ ڧَظَنْتَرْ دَ ڧَسَرْ تَوُرِنْ عَيْكَتَ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ، ڧَسَرْ ذَاتَ أَمَيَرْ دَكُو، كَمَرْ يَدَّ تَيِ دَ أَلْعُمَّرْ دَ تَذَوْنَ عَثِكِنْتَ كَاڢِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada kuma ƙasar ta amayar da su idan sun ƙazantar da ita, kamar yadda ta amayar da al'ummar da ta riga su zama a cikinta.