Leviticus 18:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada ka ƙasƙantar da mahaifinka ta wurin kwana da mahaifiyarka. Ita mahaifiyarka ce; kada ka yi jima’i da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَ ڧَسْڧَنْتَرْ دَ بَابَنْكَ تَوُرِنْ جِمَاعِ دَ مَامَرْكَبَ؞ أَيْ، عِتَ مَامَرْكَثٜىٰ، كَدَ كَيِ جِمَاعِ دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ya ƙasƙantar da mahaifinsa, wato, kada ya kwana da mahaifiyarsa, kada ya ƙasƙantar da mahaifiyarsa.