Leviticus 18:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada ka yi jima’i da matar mahaifinka, wannan zai ƙasƙantar da mahaifinka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكَيِ جِمَاعِ دَ مَاتَرْ بَابَنْكَبَ، وَنَّنْ ذَيْ ڧَسْڧَنْتَرْ دَ بَابَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ya kwana da matar mahaifinsa, gama ita matar mahaifinsa ce.