Leviticus 19:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada ku zalunci maƙwabcinku, ko ku yi masa ƙwace. “ ‘Kada ku riƙe albashin ma’aikaci yă kwana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكُ ثُوثِ مَڨُوبْثِنْكُ كُواْ كُڨُوثٜىٰ مَسَ كَايَبَ؞ بَذَاكُ بَرْ لُواْكَثِنْ بِيَنْ لَادَنْ عَيْكِنْ مَعَيْكَثِ يَكَيْ سَيْ غُواْبٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kada ku zalunci kowa ko ku yi masa ƙwace. Kada kuma ku bar lokacin biyan hakkin ma'aikaci ya kai har gobe.