Leviticus 19:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ragon hadaya don laifin ne firist zai yi kafara saboda mutumin a gaban Ubangiji saboda zunubin da ya yi, za a kuwa gafarta zunubinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ููู
ูุณู ููุฏูุงูู ุชูุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐููููุจู ุฏู ุถูุบููุงูู ููุฏูุงูู ุชูุดูุงฺขูููฐ ฺููููขููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุณูุจููุงูุฏู ุฐููููุจูููุฏู ููุนูููููุชูุ ุฐููููุจูููุฏู ููุนูููููุชูุ ุฐูุงุนู ุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai firist ya yi kafara da ragon hadaya don laifi saboda laifin mutumin a gaban Ubangiji. Za a kuwa gafarta masa zunubin da ya yi.