Leviticus 19:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Sa’ad da kuka shiga ƙasar kuka kuma shuka kowane irin itace mai ’ya’ya na ci, ku ɗauki ’ya’yan itatuwan nan a matsayi an hana ku ci. Shekara uku za ku ɗauka a matsayi an hana ku, ba za ku ci su ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَدَّ كُكَ شِغُواْ ثِكِنْ ڧَسَرْ، كُكَ شُشُّوكَ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ إِتَاثٜىٰ مَيْ بَادَ یَیَ نَثِ، یَیَنْ إِتَاثٜىٰنْ ذَاسُ ذَمَ ڧَظَنْتَتُّ أَغَرٜىٰكُ حَرْ شٜىٰكَرَا عُكُ؞ عَثِكِنْ شٜىٰكَرُ عُكُنَّنْ بَذَاكُ ثِسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sa'ad da kuka shiga ƙasar, kuka dasa itatuwa iri iri masu ba da 'ya'ya na ci, 'ya'yan itatuwan za su zama ƙazantattu a gare ku har shekara uku. A cikin shekarun nan uku ba za ku ci su ba.