Leviticus 19:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta huɗu, dukan ’ya’yansu za su zama tsarkakakku, hadaya ta yabo ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَ شٜىٰكَرَا تَهُطُ دُكَنْ یَیَنْ عِتَتُوَنْ ذَاسُ ذَمَ أَبِنْدَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے دَ أَبِنْ يَبُواْ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta huɗu 'ya'yan itatuwan za su tsarkaka. Hadaya ce ta yabo ga Ubangiji.