Leviticus 19:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Sa’ad da baƙo yana zama tare da ku a ƙasarku, kada ku wulaƙanta shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ أَݣَويْ بَڧُوانْ دَيَكٜىٰ ذَمَ عَڧَسَرْكُ، بَذَاكُ وُلَڧَنْتَشِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan baƙo ya baƙunce ku a ƙasarku, kada ku cuce shi.