Leviticus 19:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโKada ku yi amfani da mudun ฦarya saโad da kuke awon tsawo, nauyi, ko yawan abu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุฐูุงูููู ุฑูุดููู ุบูุณููููู ููุฌูููฐูู ูููู ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏู ู
ูุนููููู ฺููงูุถูููุงุจูุ ูููุงู ุงููููุงูู ฺูููุงูุ ูููุงู ููููููููุ ูููุงู ูููููููู ูููู ุงููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKada ku cuci wani wajen yin amfani da kowane irin ma'auni na ฦarya, wato, awon tsawo, ko na nauyi, ko na ruwa.