Leviticus 19:36 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi amfani da maโ€™auni na gaskiya da mudu na gaskiya, da kuma magwaji na gaskiya. Ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ู…ูŽุนูŽูˆู’ู†ูู†ู’ูƒู ู†ูŽุงู”ูŽูˆูุงู†ู’ ู†ูŽูˆู’ูŠู ุฏูŽ ู…ููˆุฏูู†ู’ ุงู”ูŽูˆูุงู’ ุฏูŽ ู…ููˆุฏูู†ู’ ุงู”ูŽูˆูุงู†ู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจู ุณูุฐูŽู…ูŽ ู†ูŽุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒููˆ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ma'auninku na awon nauyi, da mudun awo, da mudun awon abin da yake ruwa ruwa, su zama na gaskiya. Ni ne Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ฦ™asar Masar.