Leviticus 19:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Sa’ad da kuka miƙa hadaya ta salama ga Ubangiji, ku miƙa ta yadda za tă karɓu a madadinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَدَّ كُكَ مِيڧَ هَدَايَ تَڠَرَنْ زُمُنْثِ غَ يَهْوٜىٰهْ ، سَيْ كُيِ هَدَايَرْ بِسَغَ ڧَٰعِدَ دُواْمِنْ عَكَرْٻَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sa'ad da za ku miƙa hadaya ta salama ga Ubangiji, ku miƙa ta domin a karɓe ku.