Leviticus 2:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโSaโad da wani ya kawo hadaya ta gari ga Ubangiji, hadayarsa za tฤ zama gari mai laushi ne. Zai zuba mai a kai, yฤ sa turare a kansa
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ู
ูุชูู
ู ูููููฐููุงู ููุฏูุงูู ุชฺูููู ุบู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููู
ฺููงู ุบูุงุฑู ู
ููู ููููุดูุ ุณููู ู
ูุชูู
ููู ููุธูุจู ู
ููู ุธูููุชููู ุนูููููุ ููููู
ูุณูุง ู
ูุณู ุชูุฑูุงุฑูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'ad da mutum ya kawo hadaya ta gari ga Ubangiji, sai ya kawo gari mai laushi, ya zuba masa mai da lubban.