Leviticus 2:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A sa gishiri a dukan hadayunku na hatsi. Kada a rasa sa gishirin alkawari na Allahnku a hadayunku na hatsi, a sa gishiri a dukan hadayunku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนูุณูุง ุบูุดูุฑู ุนููููู ูููุงูููุซูููฐ ููุฏูุงููุฑููู ุชฺููููุ ุบูู
ูุง ุบูุดูุฑู ุนูููู
ู ุซูููฐ ุชูููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏู ุงูููููู ููููุ ุฐูุงูู ู
ฺููงู ุฏููููู ููุฏูุงูููููู ุฏู ุบูุดูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai a sa gishiri a kowace hadaya ta gari, kada a rasa sa gishirin alkawarin Allah a hadaya ta gari. A sa gishiri a dukan hadayu.