Leviticus 2:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran hadaya ta garin zai zama na Haruna da ’ya’yansa; sashe mafi tsarki ne na hadayar da aka yi ga Ubangiji ta wuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْ دَ يَرَغُ دَغَ هَدَايَ تَهَڟِ ذَيْ ذَمَ رَبُواْ نَڢِرِسْتِ، وَتُواْ نَ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ؞ أَبُ نٜىٰ مَيْ ڟَرْكِے سُواْسَيْ نَهَدَايَ تَڧُواْنَاوَا غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ragowar garin hadayar kuwa, zai zama na Haruna da 'ya'yansa maza, gama hadaya ce ta ƙonawa mafi tsarki ga Ubangiji.