Leviticus 20:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œโ€†โ€˜In mutum ya auri โ€™ya da mahaifiyarta, mugun abu ne. Da shi da su, dole a ฦ™one su da wuta, saboda kada mugun abu yฤƒ kasance a cikinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุนูุฏูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽูŠู ุฌูู…ูŽุงุนู ุฏูŽ ู…ูŽุซูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุชูŽุŒ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺจูŽู…ูŽ ู†ูœู‰ูฐุž ุฐูŽุงุนูŽฺงููˆุงู’ู†ูœู‰ูฐุณู ุฏูŽ ูˆูุชูŽุงุŒ ุดู ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจููŠูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺจูŽู…ูŽ ูŠูŽูŠูŽุทู ุนูŽุซููƒูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mutumin da ya auri 'ya tare da mahaifiyarta, wannan mugun abu ne, shi da su biyu ษ—in, sai a ฦ™one su da wuta, don kada mugun abu ya kasance a cikinku.