Leviticus 20:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In mutum ya auri matar ɗan’uwansa, aikin rashin tsabta ne, ya ƙasƙantar da ɗan’uwansa ke nan. Za su mutu babu ’ya’ya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مُتُمْ يَيِ جِمَاعِ دَ مَاتَرْ طَنْعُوَنْسَ، وَنَّنْ أَبِنْ ڧَظَنْتَا نٜىٰ؞ يَڧَسْڧَنْتَرْ دَ طَنْعُوَنْسَ كٜىٰنَنْ؞ بَذَاسُ تَٻَ حَيْڢُوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutum ya auri matar ɗan'uwansa, ya yi mugun abu, za su mutu ba haihuwa, gama ya ƙasƙantar da ɗan'uwansa.