Leviticus 20:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโKu kiyaye dukan farillaina da dokokina duka, don kada ฦasar da nake kai ku ta amayar da ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููููุงููููฐ ุฏููููู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏููู ุฏู ุฏููููู ุนูู
ูุฑูููููููุ ููููู
ู ุนูููููุชูุงุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ฺงูุณูุฑูุฏู ุฐููู ูููููู ูููู ุฐูู
ู ุนูุซููู ุชูุงููู
ููู ุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSai fa ku kiyaye dokokina duka, da ka'idodina duka, ku kuma aikata su domin kada ฦasar da nake kai ku ta amayar da ku.