Leviticus 20:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œโ€†โ€˜Saboda haka sai ku bambanta tsakanin dabbobi masu tsarki da marasa tsarki, da kuma tsakanin tsuntsaye masu tsarki da marasa tsarki. Kada ku ฦ™azantar da kanku ta wurin wata dabba, ko tsuntsu, ko wani abin da yake rarrafe a ฦ™asa, waษ—anda na keษ“e a matsayi marasa tsarki a gare ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุฐูŽุงูƒู ุจูŽู…ู’ุจูŽู†ู’ุชูŽ ฺŸูŽูƒูŽุงู†ูู†ู’ ุฏูŽุจู‘ููˆุงู’ุจูู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ู…ูŽุงุณู ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุฏูŽ ู…ูŽุฑูŽุณูŽ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุฏูŽ ฺŸูู†ู’ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ู…ูŽุงุณู ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุฏูŽ ู…ูŽุฑูŽุณูŽ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุž ุจูŽุฐูŽุงูƒู ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽู†ู’ูƒู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฏูŽุจู‘ูŽ ูƒููˆุงู’ ฺŸูู†ู’ฺŸูุŒ ูƒููˆุงู’ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽุฑู‘ูŽฺขูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุงุจูŽุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูˆูŽุงุฑูœู‰ูฐุณู ุณูุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุงุณู ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุง ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka sai ku bambanta tsakanin halattattun dabbobi da haramtattun dabbobi, da tsakanin haramtattun tsuntsaye da halattattun tsuntsaye. Kada ku ฦ™azantar da kanku da haramtattun dabbobi, ko da tsuntsaye, ko da kowane abu mai rarrafe bisa ฦ™asa, waษ—anda na ware su, su zama haramtattu a gare ku.