Leviticus 20:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutanen ƙasar suka kau da idanunsu sa’ad da wannan mutum ya miƙa ’ya’yansa ga Molek, suka kāsa kashe shi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُمَ جَمَعَرْكُ عَڧَسَرْ سُنْ غَنِ سُنْيِ شِضُ سَعَدَّ مُتُمِنْ يَمِيڧَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ یَیَنْسَ غَ مُواْلٜىٰكْ، إِنْ حَرْ بَسُ كَشٜىٰشِ بَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa mutanen ƙasar ba su kashe mutumin nan, wanda ya ba Molek ɗaya daga cikin 'ya'yansa ba,