Leviticus 20:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zan yi gāba da wannan mutum da iyalinsa, zan raba shi da kuma duk waɗanda suka bi shi cikin karuwanci ga Molek daga mutanensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے كَيْنَ ذَنْ طَوْرَ ڢُسْكَ تَيِنْ غَابَادَ مُتُمِنْ دَ عِيَلِنْسَ؞ ذَنْ كَوَرْدَشِ دَغَ جَمَعَرْسَ دَشِے دَ عِيَلِنْسَ دَ دُكَنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰيِ مِنِ رَشِنْ أَمِنْثِ تَوُرِنْ يِنْ سُجَّدَ غَ غُنْكِنَّنْ مُواْلٜىٰكْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ni kaina zan yi gāba da mutumin nan da iyalinsa, da waɗanda suka yarda suka bi Molek tare da shi. Ba zan ƙara ce da su mutanena ba.