Leviticus 20:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโZan yi gฤba da mutumin da ya juyo ga masu duba da bokaye, don yฤ yi karuwanci ta wurin bin su, zan kuma raba shi daga mutanensa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ูููู ููุฌูููู ุบู ุจููู ู
ููู ุญูุทููููู ุฏู ุฑููุญููุงูุญููู ู
ูุชูุชููู ูููุงู ุจููุงูููููููฐุ ูููู ูููู ููุงุฑูููููุซูุ ููุชููุงู ูููู ู
ููู ุฑูุดููู ุงููู
ูููุซู ููููฐููููุ ุฐููู ุทูููุฑู ฺขูุณููู ุชููููู ุบูุงุจูุงุฏู ููููููู ู
ูุชูู
ู ุงูููู ููููุฑูุฏูุดู ุฏูุบู ุฌูู
ูุนูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โDuk wanda yake sha'ani da masu mabiya, ko da bokaye zan yi gฤba da wannan mutum, in raba shi da jama'arsa.