Leviticus 20:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kiyaye farillaina, ku kuma bi su. Ni ne Ubangiji, wanda ya mai da ku masu tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكِيَايٜىٰ ڧَٰعِدُواْدِنَ، كُعَيْكَتَاسُ؞ نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ يَكٜىٰٻٜىٰكُ دَ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma kiyaye dokokina, ku aikata su, gama ni ne Ubangiji wanda ya keɓe ku.