Leviticus 21:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce wa Musa, “Yi magana da firistoci, ’ya’yan Haruna maza, ka ce musu, ‘Kada firist yă ƙazantar da kansa saboda wani cikin mutanensa da suka mutu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَيِ مَغَنَ دَ مُوسَٰى ثٜىٰوَ يَڢَطَا وَڢِرِسْتُواْثِے، وَتُواْ یَیَنْ هَٰرُونَ مَظَا ثٜىٰوَ «كَدَ وَنِ دَغَ ثِكِنْسُ يَڧَظَنْتَرْ دَكَنْسَ تَوُرِنْ تَٻَ غَاوَرْ یَنْعُوَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya umarce Musa, ya faɗa wa 'ya'yan Haruna, maza, firistoci cewa, “Kada ko wannensu ya ƙazantar da kansa ta wurin gawar mutanensa,