Leviticus 21:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Babban firist, wanda yake ɗaya cikin ’yan’uwansa wanda aka shafe da mai a kansa, wanda kuma aka naɗa don yă sa rigunan firistoci, kada yă bar gashin kansa buzu-buzu, ko ya kyakketa rigunansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ڢِرِسْتِ وَنْدَ يَذَمَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ ثِكِنْ یَنْعُوَنْسَ، وَتُواْ وَنْدَ عَكَ ظُبَ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ عَكَنْسَ، وَنْدَ عَكَ كُمَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے دُواْمِنْ يَسَنْيَ رِيغُنَنْ ڢِرِسْتِ، بَذَيْ بَرْ غَاشِنْ كَنْسَ بَرْكَتَيْبَ، كُواْ يَيَاغٜىٰ رِيغُنَنْسَ دُواْمِنْ نُونَ بَڧِنْ ثِكِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Firist wanda yake babba cikin 'yan'uwansa da aka zuba masa man keɓewa, aka kuma keɓe shi ya riƙa sa tufafin firist, kada ya bar gashin kansa buzu-buzu, ko kuwa ya kyakketa tufafinsa.