Leviticus 21:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zai auri matan da mijinta ya mutu, ko macen da mijinta ya rabu da ita, ko macen da ta ษata kanta ta wurin karuwanci ba, sai dai yฤ auri budurwa daga cikin mutanensa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐููู ุนูููุฑู ู
ูุซูููฐูู ุฏู ู
ูููุบูุฏูููุชู ููู
ูุชูุจูุ ูููุงู ู
ูุซูููฐูู ุฏู ุชูุฑูุจู ุฏู ู
ูุฌูููุชูุ ูููุงู ูููู ููุฏูู ุนููู ฺงูุธูููุชูุฑู ุฏู ุนูุชูุ ูููุงู ู
ููู ููุงุฑูููููุซูุจูุ ุนูู
ููุง ุฐููู ุนูููุฑู ุจูุฏูุฑููู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุชูููููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ya auri mace wadda mijinta ya rasu, ko sakakkiya, ko karuwa, amma ya auri budurwa daga cikin kabilarsa,