Leviticus 21:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don kada yă ƙazantar da ’ya’yansa a cikin mutanensa. Ni ne Ubangiji, wanda ya mai da shi mai tsarki.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ كَدَ يَيِ بَنْظَ دَ یَیَنْسَ وَطَنْدَ يَا كَمَاتَ سُذَمَ مَاسُ ڟَرْكِے، غَمَا نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ ، نَا كُوَ كٜىٰٻٜىٰشِ دَ ڟَرْكِے يَذَمَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin kada ya ƙazantar da 'ya'yansa waɗanda ya kamata su zama tsarkakakku. Ni ne Ubangiji, na kuwa keɓe shi ya zama babban firist.”