Leviticus 21:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Faɗa wa Haruna cewa, ‘Don tsararraki masu zuwa, kada ko ɗaya daga cikin zuriyarka, da yake da lahani yă zo kusa domin yă miƙa hadaya ta ci gare ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢَطَا وَ هَٰرُونَ ثٜىٰوَ «دَغَ نَنْ حَرْ إِيَاكَرْ ڟَارَرْكَ، بَابُوَنِ عَثِكِنْ ذُرِيَرْكَ وَنْدَ يَكٜىٰدَ تَبُواْ دَ ذَاعَ يَرْدَ مَسَ يَمِيڧَ عَبِنْثِ غَ اللَّهْ نْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya faɗa wa Haruna cewa, “Kada ko ɗaya daga cikin zuriyarka, da yake da lahani ya kusato garin ya miƙa hadaya ta ci gare ni har abada.