Leviticus 21:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai dai na danginsa na kusa, kamar mahaifiyarsa ko mahaifinsa, ɗansa ko ’yarsa, ɗan’uwansa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْدَيْ كُواْ غَاوَرْ طَنْعُوَنْ دَيَكٜىٰ كُرْكُسَ دَشِ، مِصَالِ، مَامَرْسَ، كُواْ بَابَنْسَ، كُواْ طَنْسَ، كُواْ یَرْسَ، كُواْ طَنْعُوَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai dai gawar iyalinsa na kurkusa, wato, gawar mahaifiyarsa, da ta mahaifinsa, da ta ɗansa, da ta 'yarsa, da ta ɗan'uwansa,