Leviticus 21:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko ’yar’uwarsa da ba tă riga ta yi aure ba, wadda take dogara gare shi, da yake ba ta da miji, saboda ita zai iya ƙazantar da kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ كُوَ یَرْعُوَرْسَ، بُدُرْوَ وَدَّ تَكٜىٰ ڧَرْڧَشِنْسَ وَدَّ كُمَ بَتَيِ عَوْرٜىٰ بَ تُكُنَ؞ سَبُواْدَسُو يَنَ عِيَ ڧَظَنْتَرْ دَكَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da ta 'yar'uwarsa, budurwa, da take kusa da shi, wadda ba ta yi aure ba tukuna. Saboda su ya iya ƙazantar da kansa.