Leviticus 21:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada yă ƙazantar da kansa saboda mutanen da suke da dangantakar da shi ta wurin aure, ta yin haka zai ƙazantar da kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَذَيْ يِبَنْظَ دَ كَنْسَ سَبُواْدَ دَنْغَنْتَكَرْ عَوْرٜىٰنْدَ يَهَطَشِ دَ یَنْعُوَنْ مَاتَرْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ya ƙazantar da kansa saboda dangantakar aure cikin mutanensa.