Leviticus 21:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ba za su auri matan da karuwanci ya ɓata su, ko waɗanda mazansu suka sake su ba, gama firistoci masu tsarki ne ga Allahnsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاسُ عَوْرِ مَثٜىٰنْ دَتَكٜىٰ كَارُوَبَ، كُواْ مَثٜىٰنْ دَ تَڧَظَنْتُ، كُواْ وَدَّ تَرَبُ دَ مِجِنْتَبَ، غَمَا أَنْكٜىٰٻٜىٰ ڢِرِسْتُواْثِے دَ ڟَرْكِے غَ اللَّهْ نْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada firist ya auri karuwa, ko wadda mijinta ya sake ta, gama shi tsattsarka ne gare ni.