Leviticus 22:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ’yar firist ta auri wani da ba firist ba, ba za tă ci wani tsarkakakkun sadaka ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ یَرْ حَيْڢُوَرْ ڢِرِسْتِ تَ عَوْرِ وَنْدَ بَ ڢِرِسْتِ بَ، بَذَاتَثِ دَغَ بَيٜىٰ بَيٜىٰ مَاسُ ڟَرْكِنْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa 'yar firist ta auri wani wanda ba firist ba, to, kada ta ci daga cikin tsarkakakkun hadayu.