Leviticus 22:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta wurin barinsu su ci tsarkakakkun hadayu, ta yin haka su jawo wa kansu laifin da zai bukaci biya ba. Ni ne Ubangiji, wanda ya mai da ku masu tsarki.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوُرِنْ يَرْدَ وَنْدَ بَ ڢِرِسْتِ بَنٜىٰ يَثِ دَغَ بَيٜىٰ بَيٜىٰ مَاسُ ڟَرْكِنْ؞ وَنَّنْ ذَيْ جَٰوُاْوَ مُتُمِنْ لَيْڢِنْدَ ذَيْ كَٰوُاْ حُكُنْثِ؞ نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ يَكٜىٰٻٜىٰسُ دَ ڟَرْكِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da zai bar mutumin da bai cancanta ya ci ba, wannan zai jawo masa hukunci. Ni ne Ubangiji. Ni na tsarkake hadayun.”