Leviticus 22:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yi wa Haruna da ’ya’yansa maza da kuma dukan Isra’ilawa magana ka ce musu, ‘In waninku, ko mutumin Isra’ila, ko baƙon da yake zama a Isra’ila, ya kawo kyauta don hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji, ko don yă cika alkawari, ko kuwa a matsayin hadaya ta yardar rai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢَطَا وَ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ مَظَا دَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنَّنْ ڧَٰعِدُواْدِ؞ «مَيْ يِوُوَ مُتُمِنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُواْ بَڧُوانْ دَيَكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْسُ يَسُواْ يَمِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا غَ يَهْوٜىٰهْ دُواْمِنْ يَثِكَ وَتَ ضَنْڟُوَارْ دَ يَيِ كُواْ كُوَ دُواْمِنْ بَايَرْوَ تَيَرْدَرْ رَيْ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya yi magana da Haruna da 'ya'yansa maza, da dukan Isra'ilawa ya ce musu, “Sa'ad da duk Ba'isra'ile ko baƙon da yake zaune a Isra'ila, ya kawo hadaya ta ƙonawa, ko ta wa'adi ce, ko ta yardar rai, dole ne dabbar ta zama marar lahani.