Leviticus 22:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
dole ku miƙa dabba namiji marar lahani, daga shanu, tumaki, ko awaki, domin yă zama yardajje a madadinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ يَنَ سُواْ هَدَايَرْ تَذَمَ أَبِنْ كَرْٻَ، سَيْ يَكَٰوُاْ دَبَّ نَمِجِ مَرَرْ تَبُواْ دَغَ شَانُو، كُواْ تُمَكِ، كُواْ أَوَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dabbar ta kasance namiji marar lahani idan ana so ta karɓu.