Leviticus 22:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da wani ya kawo hadaya ta salama daga garken shanu, ko na tumaki, ga Ubangiji don yฤ cika wani alkawari na musamman, ko hadaya ta yardar rai, dole yฤ zama marar lahani, ko tabo, don yฤ zama yardajje.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููุฏู ููู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชฺู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซู ุบู ููููููููฐูู ุฏููุงูู
ููู ููุซููู ุถฺููููููุงุฑูุณูุ ูููุงู ุจูุงููุฑููู ุชูููุฑูุฏูุฑู ุฑููู ุฏูุบู ุดูุงูููุ ูููุงู ุบูุฑูููููฐูู ุชูู
ููู ูููุงู ุงููููููุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ุฏูุจููุฑู ุชูููุณูููุซูููฐ ุซูููููููู ุจูุงุจู ุชูุจููุงู ุงููุฌูููููุชู ุฏููุงูู
ููู ุชู ุนููู ุฐูู
ู ุงููุจููู ููุฑููปูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa wani ya kawo hadaya ta salama ga Ubangiji don cika wa'adi, ko don hadaya ta yardar rai, daga cikin garken shanu, ko na tumaki, da na awaki, sai ya zama cikakke, marar lahani, don ya karษu.