Leviticus 22:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku iya miฦa hadaya ta yardar rai da maraฦi, ko tunkiya mai naฦasa, ko marar cikakken lafiya, amma ba za tฤ zama yardajje don cika alkawarin da aka yi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฌูู
ู ูููุงู ุชููููููู ููุทูููุฏู ุบููปููุงููปููู ุฌูููููุณู ุจูุณููู ุฏูููุฏููู ุฏู ุฌูููู ุจูุ ุฐูุงุนู ุนููู ู
ฺููงูุณู ุจูุงููุฑููู ุชูููุฑูุฏูุฑู ุฑูููุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุงููููู
ฺููงูุณู ุฏููุงูู
ููู ููุฏูุงูู ุชูุซููู ุถฺููููููุง ุซูููฐุ ุชููุงูุ ุจูุฐูุงุนู ููุฑููปูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kwa iya ba da dabba, marar cikakkiyar halitta don hadaya ta yardar rai, amma ba za ku bayar don hadaya ta cika wa'adi ba, ba za a karษa ba.