Leviticus 22:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za ku miƙa wa Ubangiji dabbar da lunsayinta yake da ƙujewa, ko dandaƙewa, ko yagewa, ko yankewa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُكْ دَبَّرْ دَ عَكَ ڧُجٜىٰ ڠُويْوَرْسَ، كُواْ دَنْدَڧٜىٰسُ، كُواْ يَاغٜىٰسُ، كُواْ يَنْكٜىٰسُ، بَذَاعَ مِيڧَا وَ يَهْوٜىٰهْ بَ؞ بَكُوَ ذَاكُيِ هَدَايَ دَسُو عَڧَسَرْكُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace dabba kuma da lunsayinta yake da ƙujewa, ko dandaƙewa, ko yagewa, ko yankewa, ba za ku miƙa ta hadaya ga Ubangiji ba, ba kuwa za ku yi hadaya da ita a ƙasarku ba.