Leviticus 22:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada a yanka saniya, ko tunkiya da ɗanta rana ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاعَيَنْكَ مَامَرْ دَبَّرْ دَ يَرُوانْتَ أَ رَانَ طَيَبَ، كُواْ عُوَرْ سَانِيَثٜىٰ، كُواْ تَتُنْكِيَ ثٜىٰ، كُواْ تَأَكُيَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za ku yanka uwar dabbar tare da ɗanta rana ɗaya ba, ko uwar saniya ce, ko ta tunkiya ce.