Leviticus 22:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kuma wanda ya fitar da ku daga Masar don in zama Allahnku. Ni ne Ubangiji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا ڢِتَرْ دَكُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ، دُواْمِنْ إِنْذَمَ اللَّهْ نْكُ؞ نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
na kuma fisshe ku daga ƙasar Masar domin in zama Allahnku. Ni ne Ubangiji.”