Leviticus 23:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kaɗa damin a gaban Ubangiji domin yă zama yardajje a madadinku; firist ɗin zai kaɗa shi a kashegarin Asabbaci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتِ طِنْ ذَيْ مِيڧَ دَمٍ هَدَايَ تَطَغَوَ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ، دُواْمِنْ عَكَرْٻٜىٰكُ؞ وَشٜىٰغَرِ بَايَنْ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ نٜىٰ ڢِرِسْتِ ذَيْ مِيڧَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist ɗin zai kaɗa damin hadaya ta kaɗawa a gaban Ubangiji, don a karɓe su. Firist zai kaɗa hadayar a kashegarin Asabar.