Leviticus 23:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar da kuka kaɗa damin, dole ku miƙa hadaya ta ƙonawa na ɗan rago bana ɗaya, marar lahani ga Ubangiji,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ دَ عَكَ مِيڧَ دَمٍ هَدَايَ تَطَغَوَرْ، ذَاعَ مِيڧَ طَنْ ضَغُواْ مَيْ شٜىٰكَرَا غُدَا مَرَرْ تَبُواْ دُواْمِنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar da suka miƙa hadaya ta kaɗawa, za su kuma miƙa wa Ubangiji hadaya ta ƙonawa da ɗan rago bana ɗaya marar lahani.