Leviticus 23:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za ku ci wani burodi, ko gasasshen hatsi, ko sabon hatsi ba, sai ran nan da kuka kawo wannan hadaya ga Allahnku. Wannan za tฤ zama dawwammamiyar farilla wa tsararraki masu zuwa, a duk inda kuke zama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงููุซู ุบูุฑูุงุณูุฑู ุฏู ุนููููู ุฏู ุณูุงุจููุงูู ุญฺููููุ ูููุงู ุบูุณูุดููููฐูู ุญฺููููุ ูููุงู ุทูููููููฐูู ุณูุงุจููุงูู ุญฺููููุจูุ ุณููู ุฑูุงููุฑู ุฏู ูููู ูููฐููุงู ููุฏูุงูู ุชูููููู ฺขูุงุฑููู ุบู ุงูููููู ููููุ ููููููู ฺงููฐุนูุฏู ุซูููฐ ุชูุฏูููุฏูููุฏููู ุงููุบูุฑูููฐูู ุงููุฏููู ุนูููุฏู ููููููฐ ุฐูู
ู ุฏูุบู ูููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ฺูุงุฑูุฑููููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada su ci sabon hatsin, wanda aka tuma, ko ษanyensa, ko wanda aka yi gurasa da shi sai sun kawo hadayarsu ta sabon hatsi ga Allah. Za su kiyaye wannan ka'ida, da su da dukan zuriyarsu, har dukan zamanai masu zuwa.